Loading...
Language: Hausa
Annabi (SAW) ya ce, Idan ɗayanku ya yi atishawa, sai ya ce:
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ
Alhamdu lillaah
Dukkan yabo ya tabbata ga Allah. [1] Bayan atishawa "Alhamdu lillahi 'ala kulli ha-l". za a faɗa ko aƙalla a ce "Al-Hamdulillah".
Reference: [1] Bukhari: 6224 [2] Sahih. Tirmidhi: 2741