Loading...
Language: Hausa
أَسْتَغْفِرُ اللَّهَ
astaghfir-ullaah
Ina neman gafarar Allah. Saboda haka ka sani, [Ya Muhammad], cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma ka nemi gafara ga zunubinka da na muminai maza da muminai mata. Kuma Allah Ya san motsinku da makomarku.
Reference: Suratul Muhammad: 19