Loading...
Addu'ar Jin Munanan Abubuwa (Nauzubillah)
Language: Hausa
Idan kuka ji wasu munanan kalaman ko kuka ji ko kuka tuna azaba da fushin Allah-
نَعُوذُ بِاللَّهِ
NA‛oodhu billaah
Ina neman tsari da Allah.
Reference: Bukhari: 6362