Loading...
Language: Hausa
Ana karanta wannan Addu'a lokacin da rana ta fito:
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِيْ أَقَالَنَا يَوْمَنَا هٰذَا وَلَمْ يُهْلِكْنَا بِذُنُوْبِنَا
Alhamdu lillaahil-ladhi aqaalanaa yawmanaa hadhaa wa-lam yuh-liknaa bi-dhunubinaa
Dukkan yabo (da godiya marar iyaka) sun tabbata ga Allah, Wanda Ya nuna mana wannan rana, kuma bai halaka mu ba saboda zunubanmu (na baya).
Reference: Muslim: 822