Loading...
Addu'ar Neman Kariya daga Wata Mai Karaya
Language: Hausa
أَعُوْذُ بِاللَّهِ مِنْ شَرِّ هٰذَا الغَاسِقِ
A‛oodhu Billahi Min Sharri Haazal Gasiq
Ina neman tsari da Allah daga sharrin wannan wata mai ɓuya (ko dare mai duhu).
Reference: Sahih (Albani). Sahihul Jame' 6918