Loading...
Language: Hausa
اَلتَّحِيَّاتُ الْمُبَارَكَاتُ الصَّلَوَاتُ الطَّيِّبَاتُ لِلَّهِ اَلسَّلَامُ عَلَيْكَ أَيُّهَا النَّبِيُّ وَرَحْمَةُ اللَّهِ وَبَرَكَاتُهُ اَلسَّلَامُ عَلَيْنَا وَعَلَى عِبَادِ اللَّهِ الصَّالِحِينَ أَشْهَدُ أَنْ لَّا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَأَشْهَدُ أَنَّ مُحَمَّدًا رَسُولُ اللَّهِ
Attahiyyaatul muba’rakaatus salawaatut, tayyibaatu lillaahi, assalaamu 'alayka 'ayyuhan-Nabiyyu wa rahmatullaahi wa barakaatuhu, assalaamu 'alaynaa wa 'alaa 'ibaadillaahis-saaliheen. 'Ash-hadu 'an laa 'ilaaha 'illAllahu wa 'ash-hadu 'anna Muhammadar Rasoolullaah.
Dukkan gaisuwa mai albarka da dukkan addu'o'i masu tsarki na Allah ne kawai. Aminci ya tabbata a gare ka, Ya Annabi, da rahamar Allah da albarkarSa (suna gare ka). Kuma aminci ya tabbata a gare mu da bayin Allah na gari (masu taƙawa). Ina shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah. Kuma ina shaidawa cewa Muhammadu (amincin Allah ya tabbata a gare shi) Manzon Allah ne.
Reference: Muslim: 403