Loading...
Language: Hausa
اَلتَّحِيَّاتُ لِلَّهِ اَلزَّاكِيَاتُ لِلَّهِ، اَلطَّيِّبَاتُ الصَّلَوَتُ لِلَّهِ، اَلسَّلَامُ عَلَيْكَ أَيُّهَا النَّبِيُّ وَرَحْمَةُ اللَّهِ وَبَرَكَاتُهٗ، اَلسَّلَامُ عَلَيْنَا وَعَلٰى عِبَادِ اللَّهِ الصَّالِحِينَ، أَشْهَدُ أَنْ لَّا إِلٰهَ إِلَّا اللَّهُ، وَأَشْهَدُ أَنَّ مُحَمَّدًا عَبْدُهٗ ورَسُولُهُ
Attahiyyaatu lillaahi ajjakiyaatu lillaahi, Attayyibaatus salawaatu lillaahi, assalaamu 'alayka 'ayyuhan-Nabiyyu wa rahmatullaahi wa barakaatuhu, assalaamu 'alaynaa wa 'alaa 'ibaadillaahis-saaliheen. 'Ash-hadu 'an laa 'ilaaha 'illAllahu wa 'ash-hadu 'anna Muhammadan 'abduhu wa Rasooluh.
Dukkan gaisuwa mai albarka, dukkan kyawawan ayyuka da dukkan addu'o'i masu tsarki na Allah ne kawai. Aminci ya tabbata a gare ka, Ya Annabi, da rahamar Allah da albarkarSa (suna gare ka). Kuma aminci ya tabbata a gare mu da bayin Allah na gari (masu taƙawa). Ina shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah. Kuma ina shaidawa cewa Muhammadu (amincin Allah ya tabbata a gare shi) bawanSa ne kuma ManzonSa ne.
Reference: Sahih (Albani). Sifatus Salah, shafi na 163