Loading...
Language: Hausa
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ حَمْدًا كَثِيرًا طَيِّبًا مُبَارَكًا فِيهِ مُبَارَكًا عَلَيْهِ كَمَا يُحِبُّ رَبُّنَا وَيَرْضَى
Alhamdulillaahi hamdan kathiran tayyiban mubaarakan fih, mubarakan 'alayhi, kama yuhibbu rabbuna wa yarda.
Godiya ta tabbata ga Allah, godiya mai yawa mai daɗi mai albarka a cikinta, mai albarka a kanta, kamar yadda Ubangijinmu Yake so kuma Ya yarda.
Reference: Hasan. An-Nasa'i: 930