Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ لَكَ رَكَعْتُ، وَبِكَ آمَنْتُ، وَلَكَ أَسْلَمْتُ، أَنْتَ رَبِّي، خَشَعَ لَكَ سَمْعِي وَبَصَرِي وَمُخِّي وَعَظْمِي وَعَصَبِي وَمَا اِسْتَقَلَّتْ بِهِ قَدَمِي لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ
Allahumma laka raka’tu wa bika amantu wa laka aslamtu, anta rabbi khasha’a laka sam’i wa basari wa mukh-khi wa ‘azmi wa ‘asabi wa ma istaqallat bihi qadami lillahi rabbil ‘alamin
Ya Allah, gare Ka na yi ruku'u, kuma da Kai na yi imani, kuma gare Ka na miƙa wuya. Kai ne Ubangijina, jina da ganina, da ƙwaƙwalwata, da ƙasusuwana, da lakar gadon bayana, da abin da ƙafafuna suka ɗauka, duk sun ƙasƙantar da kai ga Allah Ta'ala, Ubangijin talikai.
Reference: Sahih (Al-Aini). Nukhbul Afkaar 4/247