Loading...
Language: Hausa
سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، وَتَبَارَكَ اسْمُكَ، وَتَعَالَى جَدُّكَ، وَلَا إِلٰهَ غَيْرُكَ
Subhaanaka Allaahumma wa bihamdika, wa tabaarakasmuka, wa ta'aalaa jadduka, wa laa 'ilaaha ghayruk.
Tsarki ya tabbata a gare Ka Ya Allah, tare da yabonKa. Albarka ta tabbata ga SunanKa, ɗaukaka ta tabbata ga GirmanKa. Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai.
Reference: Muslim: 399