Loading...
Language: Hausa
سُبْحَانَكَ اَللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ
Subhaanaka allahumma wa bihamdika, laa ilaaha illaa anta.
Tsarki ya tabbata a gare Ka Ya Allah tare da yabonKa, babu abin bautawa da gaskiya sai Kai.
Reference: Sahih. Nasa'i: 1131