Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْكَسَلِ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْجُبْنِ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْهَرَمِ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْبُخْلِ
Allaahumma innee A‛oodhu bika minal kasali, wa A‛oodhu bika minal jubni, wa A‛oodhu bika minal harami, wa A‛oodhu bika minal bukhl.
Ya Allah! Ina neman tsarinKa daga ragwanci, kuma ina neman tsarinKa daga tsoro, kuma ina neman tsarinKa daga tsufan wulakanci, kuma ina neman tsarinKa daga rowa.
Reference: Bukhari: 6371