Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ رَبَّنَا لَكَ الْحَمْدُ مِلْءَ السَّمَوَاتِ وَمِلْءَ الأَرْضِ وَمِلْءَ مَا شِئْتَ مِنْ شَىْءٍ بَعْدُ، اَللَّهُمَّ طَهِّرْنِي بِالثَّلْجِ وَالْبَرَدِ وَالْمَاءِ الْبَارِدِ اَللَّهُمَّ طَهِّرْنِي مِنَ الذُّنُوبِ وَالْخَطَايَا كَمَا يُنَقَّى الثَّوْبُ الأَبْيَضُ مِنَ الْوَسَخِ
Allaahumma, rabbanaa lakal ‘hamdu, mil-as samawaati wa mil-al ardi wa mil-aa maa shi’ta min shayin ba’du, Allaahumma tah-hirni bith-thalji wal baaradi wal ma-il baarad, Allaahumma tah-hirni minadh dhunubi wal khataaya kamaa yunakkath thawbul abyadu minal wasakh.
Ya Allah! Ubangijinmu, gare Ka yabo yake wanda zai cika sammai da ƙasa da cika abin da zai faranta maKa rai bayan su. Ya Allah! Ka tsarkake ni da dusar ƙanƙara, da ruwan ƙanƙara da ruwan sanyi; Ya Allah. Ka tsarkake ni daga zunubai da kurakurai kamar yadda ake tsarkake farar riga daga datti.
Reference: Muslim: 476