Loading...
Zikiri da Addu'a bayan tashi daga barci
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) idan ya tashi da dare, yana faɗin wannan sau 10:
اَللَّهُ اَكْبَرُ
Allahu Akbaar
Allah ne Mafi Girma.
Reference: Hasan Sahih (Al-Albani). Abu Dawud: 5085