Loading...
Addu'ar Matafiyi
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اطْوِ لَهُ الْأَرْضَ وَهَوِّنْ عَلَيْهِ السَّفَرَ
Allahummatwi lahul-arda wa hawwin `alaihis-safar.
Ya Allah Ka nannaɗe masa nisa, kuma Ka sauƙaƙa masa tafiyar.
Reference: Hasan. Tirmidhi: 3445