Loading...
Language: Hausa
Faɗi sau uku -
سُبْحَانَ اللَّهِ وَبِحَمْدِهِ عَدَدَ خَلْقِهِ وَرِضَى نَفْسِهِ وَزِنَةَ عَرْشِهِ وَمِدَادَ كَلِمَاتِهِ
SubhaanAllahi wa bihamdihi, 'Adada khalqihi, wa ridhaa nafsihi, wa zinata 'arshihi wa midaada kalimaatihi.
Tsarki ya tabbata ga Allah kuma ina yabon Shi daidai da adadin halittunSa, da yardar kansa, da nauyin Al'arshinSa, da tawadar kalmominSa.
Reference: Muslim: 2726