Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ حَجَّةً لَا رِيَاءَ فِيْهَا وَلَا سُمْعَةَ
Allaahumma hajjatan laa riyaa’a fihaa wa laa sum’ah.
Ya Allah, Ka sanya wannan Hajji ya zama Hajji wanda babu riya a cikinsa ko neman suna.
Reference: Sahih lighayrihi (Albani). Sahih Targhib: 1122