Loading...
Language: Hausa
إِنَّ الصَّفَا وَالْمَرْوَةَ مِنْ شَعَآئِرِ اللَّهِ، أَبْدَأُ بِمَا بَدَأَ اللَّهُ بِهِ
Inna assafa wal-marwata min shaAAa-iri Allah. Abdawu bimaa bada-allahu bihi.
Lallai Safa da Marwa suna daga alamomin Allah. Ina farawa da abin da Allah Ya fara da shi.
Reference: Muslim: 1218