Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ أَنْتَ السَّلَامُ وَمِنْك السَّلَامُ فَحَيِّنَا رَبَّنَا بِالسَّلَامِ
Allaahumma antas salaam, wa minkas salaam, fa-hayyinaa rabbanaa bissalaam.
Ya Allah! Kai ne Aminci (Tsira). Kuma aminci daga gare Ka yake. Saboda haka, Ya Ubangijinmu! Ka rayar da mu cikin aminci.
Reference: Hasan (Albani). Bayhaqi: 5/73