Loading...
Language: Hausa
Salati 10 ga Annabi (ﷺ) -
اَللَّھُمَّ صَلِّ عَلَی مُحَمَّدٍ وَّعَلَی آلِ مُحَمَّدٍ کَمَا صَلَّیْتَ عَلَی اِبْرَاھِیْمَ وَعَلَی آلِ اِبْرَاھِیْمَ اِنَّكَ حَمِیْدٌ مَّجِیْدٌ، اَللَّھُمَّ بَارِكْ عَلَی مُحَمَّدٍ وَّعَلَی آلِ مُحَمَّدٍ کَمَا بَارَکْتَ عَلَی اِبْرَاھِیْمَ وَعَلَی آلِ اِبْرَاھِیْمَ اِنَّكَ حَمِیْدٌ مَّجِیْدٌ
Allaahumma salli 'alaa Muhammadin wa 'alaa 'aali Muhammadin, kamaa sallayta 'alaa 'Ibraaheema wa 'alaa 'aali 'Ibraaheema, 'innaka Hameedun Majeed. Allaahumma baarik 'alaa Muhammadin wa 'alaa 'aali Muhammadin, kamaa baarakta 'alaa 'Ibraaheema wa 'alaa 'aali 'Ibraaheema, 'innaka Hameedun Majeed.
Ya Allah, Ka yi daɗin salati ga Muhammad (ﷺ) da alayen Muhammad (ﷺ) kamar yadda Ka yi daɗin salati ga Ibrahim (A) da alayen Ibrahim, Lallai Kai abin yabo ne, Mai girma. Ya Allah, Ka yi albarka ga Muhammad da alayen Muhammad kamar yadda Ka yi albarka ga Ibrahim da alayen Ibrahim, Lallai Kai abin yabo ne, Mai girma. Annabi (SAW) ya ce: "Wanda ya yi salati a gare ni sau 10 da safe da sau 10 da yamma zai samu cetona ranar tashin kiyama".
Reference: At-Tabarani, Sahih at-Targhib wa at-Tarhib 1/273