Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ رَادَّ الضَّالَّةِ وَهَادِيَ الضَّلَالَةِ أَنْتَ تَهْدِيْ مِنَ الضَّلَالَةِ، اُرْدُدْ عَلَيَّ ضَالَّتِيْ بِقُدْرَتِكَ وَسُلْطَانِكَ فَإِنَّهَا مِنْ عَطَائِكَ وَفَضْلِكَ.
Allaahumma raaddad daallati wa haadiyad dalaalati anta tahdi minad dalaalah, urdud alayya daallati biqudratika wa sultaanika fainnahaa min ataaika wa fadlik.
Ya Allah, Mai mayar da abubuwan da suka ɓace, Mai shiryar da batattu, Kai ne Mai shiryar da batattu. Kai, da ikonKa da ƙarfinKa, Ka mayar min da abin da na rasa. Domin, wannan abu kyauta ne daga gare Ka kuma na same shi ta wurin falalarKa.
Reference: Mauquf Hasan (Bayhaqi). Ad-Dawatul Kabir 2/18