Loading...
Language: Hausa
Faɗi sau uku:
بِسْمِ اللَّهِ الَّذِيْ لَا يَضُرُّ مَعَ اسْمِهِ شَيْءٌ فِي الْأَرْضِ وَلَا فِي السَّمَاءِ وَهُوَ السَّمِيعُ الْعَلِيمُ
Bismillaahil-lathee laa yadhurru ma'as-mihi shay'un fil-'ardhi wa laa fis-samaa'i wa Huwas-Samee 'ul- 'Aleem.
Da sunan Allah, wanda da sunanSa babu abin da ke cutarwa a bayan ƙasa ko a cikin sammai, kuma Shi Mai ji ne, Masani.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 5088