Loading...
Language: Hausa
يَا أَيُّهَا النَّاسُ لَا تَتَمَنَّوْا لِقَاءَ الْعَدُوِّ وَسَلُوْا اللَّهَ الْعَافِيَةَ، فَإِذَا لَقِيْتُمُوْهُمْ فَاصْبِرُوْا، وَاعْلَمُوْا أَنَّ الْجَنَّةَ تَحْتَ ظِلَالِ السُّيُوفِ.
Yaa ayyuhan naas, laa tatamannaw liqaa’al ‘aduyyi wa salullaahal ‘aafiyah, faa idhaa laqitumuhum faasbiru waa’lamu annal jannata tahta zilaalis suyyuf.
Ya ku mutane! Kada ku yi burin haɗuwa da makiya (a yaƙi) kuma ku roƙi Allah Ya kare ku (daga musibu) amma idan kun haɗu da makiya, to ku yi haƙuri kuma ku sani cewa Aljanna tana ƙarƙashin inuwar takubba.
Reference: Bukhari: 2966