Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ مُنْزِلَ الْكِتَابِ، وَمُجْرِيَ السَّحَابِ، وَهَازِمَ الْأَحْزَابِ، اِهْزِمْهُمْ وَانْصُرْنَا عَلَيْهِمْ.
Allaahumma munzilal kitaab, wa muj’riyas sahaab wa haazimal ahzaab, ihzimhum wansurnaa alayhim.
Ya Allah! Mai saukar da Littafi (Mai Tsarki), Mai tafiyar da gajimare, da Mai karya Al-Ahzab (ƙungiyoyin kafirai), Ka karya su (kafirai) kuma Ka ba mu nasara a kansu.
Reference: Bukhari: 2966