Loading...
Language: Hausa
إِنَّا إِذَا نَزَلْنَا بِسَاحَةِ قَوْمٍ فَسَاءَ صَبَاحُ الْمُنْذَرِيْنَ
Inna idhaa nazalnaa bisaahati qawm, fasaa’a sabaahul mundharin.
Lallai idan muka sauka a farfajiyar (makiya don yaƙi), to mummunan safiya ce ga waɗanda aka yi wa gargaɗi.
Reference: Bukhari: 4197