Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ انْفَعْنِيْ بِمَا عَلَّمْتَنِيْ وَعَلِّمْنِيْ مَا يَنْفَعُنِيْ وَارْزُقْنِيْ عِلْمًا تَنْفَعُنِيْ بِهِ.
Allaahumman fa’ni bimaa allamtani wa allimni ma yanfayuni war’zuqni ilman tanfayuni bihi.
Ya Allah, Ka amfanar da ni da abin da Ka sanar da ni. Ka sanar da ni abin da zai amfane ni kuma Ka azurta ni da ilimin da zai amfane ni.
Reference: Sahih (Albani). Silsilatus Sahihah 3151