Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ أَطْعَمْتَ وَأَسْقَيْتَ، وَأَغْنَيْتَ وَأَقْنَيْتَ، وَهَدَيْتَ وَأَحْيَيْتَ، فَلَكَ الْحَمْدُ عَلَى مَا أَعْطَيْتَ
Allaahumma at‛amta wa asqayta, wa aghnayta wa aqnayta, wa hadayta wa ahyayta, fa lakal hamdu ‛alaa maa a‛tayta.
Ya Allah Ka ciyar da (ni) kuma Ka shayar da (ni), Ka wadatar da (ni) kuma Ka gamsar da (ni), Ka shiryar da (ni) kuma Ka rayar da (ni), don haka yabo ya tabbata a gare Ka bisa abin da Ka bayar.
Reference: Sahih (Albani). Kalimut Tayyib: 190