Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنَّا نَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا أُرْسِلَ بِهِ اَللَّهُمَّ سَيْبًا نَافِعًا.
Allahumma inna nA‛oodhu bika min sharri ma ursila bihi, Allahumma sayiban naafi’an.
Ya Allah, muna neman tsarinKa daga sharrin abin da aka aiko da shi. Ya Allah, (Ka sanya shi) ruwa mai amfani.
Reference: Sahih. Ibn Majah: 3889