Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنَّا نَسْأَلُكَ مِنْ خَيْرِ هٰذِهِ الرِّيْحِ، وَخَيْرِ مَا فِيْهَا، وَخَيْرِ مَا أُمِرَتْ بِهِ وَنَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ هٰذِهِ الرِّيْحِ وَشَرِّ مَا فِيْهَا وَشَرِّ مَا أُمِرَتْ بِهِ
Allahumma inna nas-aluka min khairi hadhihir-rih, wa khairi ma fiha wa khairi ma umirat bihi wa nA‛oodhu bika min sharri hadhihir-rih wa sharri ma fiha wa sharri ma umirat bihi.
Ya Allah! Lallai muna roƙonKa alherin wannan iska, da alherin abin da yake cikinta, da alherin abin da aka umarce ta da shi. Kuma muna neman tsari da Kai daga sharrin wannan iska, da sharrin abin da yake cikinta, da sharrin abin da aka umarce ta da shi.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 2252