Loading...
Language: Hausa
Faɗi sau bakwai:
حَسْبِيَ اللَّهُ لَا إِلَهَ إِلَاّ هُوَ عَلَيْهِ تَوَكَّلْتُ وَهُوَ رَبُّ الْعَرْشِ الْعَظِيْمِ
HasbiyAllahu laa 'ilaaha 'illaa Huwa 'alayhi tawakkaltu wa Huwa Rabbul-'Arshil-'Adheem.
Allah Ya isar min, babu abin bautawa da gaskiya sai Shi, a gare Shi na dogara kuma Shi ne Ubangijin Al'arshi mai girma.
Reference: Sahih Mawquf (Shu'aib da Arnaut). Abu Dawud: 5081