Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اشْفِ عَبْدَكَ يَنْكَأُ لَكَ عَدُوًّا، أَوْ يَمْشِيْ لَكَ إِلٰى جَنَازَةٍ.
Allaahummashfi abdaka yankau laka aduyya, aw yamshi laka ilaa janaazah.
Ya Allah, Ka warkar da bawanKa, wanda (idan ya warke) zai iya yi wa maƙiyi lahani saboda Kai (a jihadi), ko ya taka zuwa ga jana'iza saboda Kai.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 3107