Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ ارْزُقْنِيْ شَهَادَةً فِيْ سَبِيْلِكَ، وَاجْعَلْ مَوْتِيْ فِي بَلَدِ رَسُوْلِكَ (ﷺ).
Allaahummar zuqni shahaadatan fee sabilik, waj’al mawti fee baladi rasulik (ﷺ).
Ya Allah! Ka azurta ni da shahada a tafarkinKa, kuma Ka sanya mutuwata ta kasance a garin ManzonKa (Madina).
Reference: Bukhari: 1890