Loading...
Language: Hausa
Da farko a ce Bismillah sau 3 sannan a faɗi wannan sau 7:
أَعُوْذُ بِعِزَّةِ اللَّهِ وَقُدْرَتَهٖ مِنْ شَرِّ مَا أَجِدُ مِنْ وَجَعِي هٰذَا
A`udhu bi-`izzatillahi wa qudratihi min sharri ma ajidu min waja`i hadhaa.
Ina neman tsari da Girman Allah da IkonSa daga sharrin abin da nake ji (na ciwo) da abin da nake tsoro.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 3588