Loading...
Language: Hausa
Addu'a da safe & yamma: Faɗi sau ɗaya
يَا حَيُّ يَا قَيُّوْمُ بِرَحْمَتِكَ أَسْتَغِيْثُ أَصْلِحْ لِي شَأْنِيْ كُلَّهُ وَلَا تَكِلْنِيْ إِلَى نَفْسِيْ طَرْفَةَ عَيْنٍ
Yaa Hayyu yaa Qayyoomu birahmatika 'astagheethu 'aslih lee sha'nee kullahu wa laa takilnee 'ilaa nafsee tarfata 'aynin
Ya Rayayye, Ya Mai tsayuwa da Kansa kuma Mai tallafar kowa, da rahamarKa nake neman taimako, Ka gyara dukkan al'amurana kuma kada Ka bar ni da kaina, ko da ƙyaftawar ido ne.
Reference: Hasan (Albani). Silsila Sahihah: 227