Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِيْ جِدِّيْ وَهَزْلِيْ وَخَطَئِيْ وَعَمْدِيْ وَكُلُّ ذٰلِكَ عِنْدِيْ
Allahumm-aghfir li jiddi wa hazli, wa khata'i wa 'amdi, wa kullu dhalika 'indi.
Ya Allah, Ka gafarta mini ganganata da wasata, da kurakuraina da abin da na yi da gangan, kuma duka wannan yana tare da ni.
Reference: Sahih (Shuaib al-Arnaut). Ibn Hibban 954