Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِيْ ذُنُوْبِيْ وَخَطَئِيْ وَعَمْدِيْ
Allahummagfirli zunubi wa khatayi wa ‘amadi
Ya Allah, Ka gafarta mini dukkan zunubaina. Ko da zunubai ne da ba da gangan ba (tsautsayi), ko da zunubai ne waɗanda na aikata da gangan.
Reference: Sahih (Albani). Sahih Al-Mawarid 2059