Loading...
Language: Hausa
يَا وَلِيَّ الْإِسْلَامِ وَأَهْلِهُ ثَبِّتْنِيْ بِهِ حَتّٰى أَلْقَاكَ.
Yaa waliyyal islaami wa ahlihu thabbitni bihi hatta alqaaka.
Ya Majibincin Musulunci da ma'abotansa, Ka tabbatar da ni a kan Musulunci har ranar da zan samu babban rabon haɗuwa da Kai.
Reference: Tabbatacce ne bisa dukkan sanadin (Albani). Silsilatus Sahihah 1823