Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي خَطِيْئَتِي وَجَهْلِي، وَإِسْرَافِي فِي أَمْرِي، وَمَا أَنْتَ أَعْلَمُ بِهِ مِنِّي، اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي هَزْلِي وَجِدِّي وَخَطَايَايَ وَعَمْدِي، وَكُلُّ ذَلِكَ عِنْدِي
Allaahummaghfir lee khatee a-tee wa jahlee, wa israafee fee amree, wa maa anta a‛lamu bihi minnee, Allaahumma-ghfir lee hazlee wa jiddee wa khataayaaya wa ‛amdee, wa kullu dhaalika ‛indee.
Ya Allah, Ka gafarta mini zunubina, da jahilcina, da wuce gona da iri a cikin al'amarina, da abin da Ka fi ni sani (game da al'amarina). Ya Allah, Ka gafarta mini (laifukan da na aikata) da wasa ko da gaske, da waɗanda na aikata bisa kuskure da waɗanda na yi da gangan; kuma lallai, duk waɗannan (kurakurai) suna tare da ni.
Reference: Bukhari: 6399