Loading...
Language: Hausa
Ibn Mas'ud (RA) ya karanta kabbarar ta wannan hanyar:
اَللَّهُ أَكْبرُ اَللَّهُ أَكْبَرُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ، وَاللَّهُ أَكْبَرُ اَللَّهُ أَكْبَرُ وَلِلَّهِ الْحَمْدُ
Allaahu akbar, Allaahu akbar, laa ilaaha illallaahu wallaahu akbar, Allahu akbar wa lillaahil hamd.
Allah ne Mafi Girma. Allah ne Mafi Girma. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah. Allah ne Mafi Girma. Allah ne Mafi Girma. Dukkan yabo ya tabbata ga Allah.
Reference: Hassan (Albani). Musannaf: 5650