Loading...
Language: Hausa
Ibn Abbas (RA) ya ce:
اَللَّهُ أَكْبَرُ، اَللَّهُ أَكْبَرُ، اَللَّهُ أَكْبَرُ، وَلِلَّهِ الْحَمْدُ، اَللَّهُ أَكْبَرُ وَأَجَلُّ، اَللَّهُ أَكْبَرُ عَلىَ مَا هَدَانَا
Allaahu akbar, Allaahu akbar, Allaahu akbar, wa lillaahil hamd, allaahu akbar wa ajall, allaahu akbar 'alaa maa hadaana.
Allah ne Mafi Girma. Allah ne Mafi Girma. Allah ne Mafi Girma. Dukkan yabo ya tabbata ga Allah. Allah ne Mafi Girma kuma Mafi Ɗaukaka. Allah ne Mafi Girma domin Ya shiryar da mu.
Reference: Irwa'ul-Ghalil, Albani: 3/125