Loading...
Language: Hausa
رَبَّنَا وَاجْعَلْنَا مُسْلِمَيْنِ لَكَ وَمِن ذُرِّيَّتِنَا أُمَّةً مُّسْلِمَةً لَّكَ وَأَرِنَا مَنَاسِكَنَا وَتُبْ عَلَيْنَا ۖ إِنَّكَ أَنتَ التَّوَّابُ الرَّحِيمُ
Rabbanaa waj'alnaa muslimaini laka wa min zurriyyatinaa ummatan muslimatal-laka wa arinaa manaasikanaa wa tub 'alainaa innaka Antat-Tawwaabur-Raheem.
Ya Ubangijinmu! Ka sanya mu Musulmai masu miƙa wuya gare Ka, kuma daga zuriyarmu (Ka sanya) al'umma Musulmai masu miƙa wuya gare Ka; kuma Ka nuna mana ibadunmu; kuma Ka karɓi tubanmu; lallai Kai ne Mai yawan karɓar tuba, Mai Jin Ƙai.
Reference: Suratul Baqarah 2:128