Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) ya ji wani mutum yana cewa:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِأَنِّي أَشْهَدُ أَنَّكَ أَّنْتَ اللَّهُ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ الْأَحَدُ الصَّمَدُ اَلَّذِي لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُوْلَدْ وَلَمْ يَكُنْ لَّهُ كُفُوًا أَحَدٌ
Allaahumma 'innee 'as'aluka bi'anni 'ash-hadu 'annaka 'AntAllahu laa 'ilaaha 'illaa 'Antal-'Ahadus-Samadul-ladhi lam yalid wa lam yoolad wa lam yakun lahu kufuwan 'Ahad
Ya Allah, ina roƙonKa, domin ina shaida cewa Kai ne Allah. Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, Allah Makaɗaici, Wanda halittu ke buƙata, Wanda bai haifa ba kuma ba a haife Shi ba, kuma babu wani wanda ya yi daidai da Shi. Sannan Annabi (SAW) ya ce, “Na rantse da Wanda raina yake a hannunSa! Ka roƙi Allah ta amfani da SunanSa Mafi Girma, idan aka roƙe Shi da wannan sunan Yana bayarwa, kuma idan aka kira Shi da wannan sunan Yana amsawa.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 1493