Loading...
Language: Hausa
رَبَّنَا تَقَبَّلْ مِنَّا ۖ إِنَّكَ أَنتَ السَّمِيعُ الْعَلِيمُ ﴿١٢٧﴾ رَبَّنَا وَاجْعَلْنَا مُسْلِمَيْنِ لَكَ وَمِن ذُرِّيَّتِنَا أُمَّةً مُّسْلِمَةً لَّكَ وَأَرِنَا مَنَاسِكَنَا وَتُبْ عَلَيْنَا ۖ إِنَّكَ أَنتَ التَّوَّابُ الرَّحِيمُ ﴿١٢٨﴾
Rabbi laa tazarnee fardan wa Anta Khairul-waaritheen.
(127) Ya Ubangijinmu, Ka karɓa (wannan) daga gare mu. Lallai Kai ne Mai Ji, Mai Sani.(128) Ya Ubangijinmu, kuma Ka sanya mu Musulmai masu miƙa wuya gare Ka kuma daga zuriyarmu (Ka sanya) al'umma Musulmai masu miƙa wuya gare Ka. Kuma Ka nuna mana ibadunmu kuma Ka karɓi tubanmu. Lallai Kai ne Mai yawan karɓar tuba, Mai Jin Ƙai.
Reference: Suratul Baqarah 2:127-128