Loading...
Language: Hausa
رَبِّ اغْفِرْ لِي وَلِأَخِي وَأَدْخِلْنَا فِي رَحْمَتِكَ ۖ وَأَنْتَ أَرْحَمُ الرَّاحِمِينَ
Rabbigh-fir lee wa li-akhee wa adkhilnaa fee rahmatika wa Anta Arhamur-Raahimeen.
Ya Ubangijina, Ka gafarta mini da ɗan'uwana kuma Ka shigar da mu cikin rahamarKa, domin Kai ne Mafi jin ƙai na masu jin ƙai.
Reference: Suratul A'raf 7:151