Loading...
Language: Hausa
رَبَّنَا اغْفِرْ لَنَا ذُنُوبَنَا وَإِسْرَافَنَا فِي أَمْرِنَا وَثَبِّتْ أَقْدَامَنَا وَانصُرْنَا عَلَى الْقَوْمِ الْكَافِرِينَ
Rabbanagh-fir lanaa zunoobanaa wa israafanaa feee amrinaa wa thabbit aqdaamanaa wansurnaa 'alal-qawmil-kaafireen.
Ya Ubangijinmu, Ka gafarta mana zunubanmu da wuce gona da iri (da muka yi) a cikin al'amuranmu kuma Ka tabbatar da dugaduganmu kuma Ka taimake mu a kan mutanen da suka kafirta.
Reference: Suratul Ali Imran 3:147