Loading...
Language: Hausa
رَبِّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ أَنْ أَسْأَلَكَ مَا لَيْسَ لِي بِهِ عِلْمٌ ۖ وَإِلَّا تَغْفِرْ لِي وَتَرْحَمْنِي أَكُن مِّنَ الْخَاسِرِينَ
Rabbi innee a'oozu bika an as'alaka maa laisa lee bihee 'ilm; wa illaa taghfir lee wa tarhamneee akum-minal-khaasireen.
Ya Ubangijina, ina neman tsarinKa da in roƙe Ka abin da ba ni da ilimi a kansa. Kuma idan ba Ka gafarta mini ba kuma Ka yi mini rahama, zan kasance cikin asararru.
Reference: Suratul Hud 11:47