Loading...
Language: Hausa
رَبِّ اجْعَلْنِي مُقِيمَ الصَّلَاةِ وَمِن ذُرِّيَّتِي ۚ رَبَّنَا وَتَقَبَّلْ دُعَاءِ ﴿٤٠﴾ رَبَّنَا اغْفِرْ لِي وَلِوَالِدَيَّ وَلِلْمُؤْمِنِينَ يَوْمَ يَقُومُ الْحِسَابُ ﴿٤١﴾
Rabbij-'alnee muqeemas-Salaati wa min zurriyyatee Rabbanaa wa taqabbal du'aaa'. Rabbanagh-fir lee wa liwaalidayya wa lil-mu'mineena Yawma yaqoomul-hisaab.
Ya Ubangijina, Ka sanya ni mai tsaida sallah, da (wasu) daga zuriyata. Ya Ubangijinmu, kuma Ka karɓi addu'ata.(40) Ya Ubangijinmu, Ka gafarta mini da iyayena da muminai Ranar da hisabi zai tsayu.(41)
Reference: Suratul Ibrahim 14:40-41