Loading...
Language: Hausa
سَمِعْنَا وَأَطَعْنَا ۖ غُفْرَانَكَ رَبَّنَا وَإِلَيْكَ الْمَصِيرُ
Sami'naa wa ata'naa ghufraanaka Rabbanaa wa ilaikal-maseer.
Mun ji kuma mun yi biyayya. (Muna neman) GafararKa, Ya Ubangijinmu, kuma gare Ka ne makoma.
Reference: Suratul Baqarah 2:285