Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنَّكَ عَفُوٌّ كَرِيمٌ تُحِبُّ الْعَفْوَ فَاعْفُ عَنِّي
Allaahumma innaka `Afuwwun Karimun, tuhibbul-`afwa fa`fu `anni
Ya Allah, lallai Kai ne Mai yawan afuwa, [Mai Karramawa,] Kana son afuwa, saboda haka Ka yi mini afuwa.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 3513