Loading...
Language: Hausa
Sayyidul Istighfar (Sau ɗaya)-
اَللَّهُمَّ أَنْتَ رَبِّي لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ خَلَقْتَنِي وَأَنَا عَبْدُكَ وَأَنَا عَلَى عَهْدِكَ وَوَعْدِكَ مَا اسْتَطَعْتُ أَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا صَنَعْتُ أَبُوءُ لَكَ بِنِعْمَتِكَ عَلَيَّ وَأَبُوءُ (لَكَ) بِذَنْبِي فَاغْفِرْ لِي فَإِنَّهُ لَا يَغْفِرُ الذُّنُوبَ إِلَّا أَنْتَ
Allaahumma 'Anta Rabbee laa 'ilaaha 'illaa 'Anta, khalaqtanee wa 'anaa 'abduka, wa 'anaa 'alaa 'ahdika wa wa'dika mas-tata'tu, 'A'oodhu bika min sharri maa sana'tu, 'aboo'u laka bini'matika 'alayya, wa 'aboo'u (laka) bithanbee faghfir lee fa'innahu laa yaghfiruth-thunooba 'illaa 'Anta.
Ya Allah, Kai ne Ubangijina, babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, Ka halicce ni kuma ni bawanKa ne, kuma ina kan alkawarinKa da yarjejeniyarKa gwargwadon iyawata, Ina neman tsari daga gare Ka daga sharrin abin da na aikata. Na yarda da ni'imarKa a gare ni kuma na yarda da zunubina, saboda haka Ka gafarta min, don lallai babu mai gafarta zunubai sai Kai.
Reference: Bukhari: 6306